Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yin duk wani fim da ke nuna faɗan daba ko harkar daudu nan take a faɗin jihar.Hukumar Tace Fina-Finai da Ɗab’i...
Wata mummunar gobara ta sake tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri babban birnin jihar Borno.Makamancin haka ta faru a ranakun...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya rattaba hannu a kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu.Ya sa hannu kan dokar ce a Fadar Shugaban Ƙasa da ke...
Jami’an tsaro na Rundunar Amotekun a Jihar Ogun sun kama wani da ake zargin ya shahara wajen yi wa jama’a fashi da abin kunna sigari mai...
Yau Laraba 3 ga watan Aprilu ake cika watanni 4 cuf da faruwar kuskuren harin da Sojoji suka kai garin Tudun Biri na karamar hukumar Igabi...
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar AAC a zaben 2023 Omoyele Sowore yace matasa a najeriya sun fi sha’awar zama mataimaka na musamman ga Shugaban kasa...
Wata kotu a birnin Yamai na jamhuriyyar Nijar ta yanke hukunci game da karar da lauyoyin dangin hambararren shugaban kasar Muhammad Baxoum suka shigar, wadanda aka...
Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance tare da tabbatar da sunayen kwamishinoni hudu da Gwamna Abba Kabir-Yusuf ya aika mata a ranar Talatar nan.Majalisar dai, bayan...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta sahale a bawa kowanne maniyyaci daga cikin maniyyatan jihar 3,344 tallafin naira miliyan daya.Kwamishinan yada labarai da Al’adu na jihar, Hon. Yakubu...
Gwamnatin Zamfara ta musanta zargin ciyo bashin Naira biliyan N14.26, tana mai cewa bashi ne na 20 billion da aka ciyo a gwamnatocin da suka gabata.A...