Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dawo sayar da Dala kai-tsaye ga ’yan canji a kan farashin N1,021.Sanarwar da CBN ya fitar na sanar da kamfanonin canjin...
Rahotanni sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arziki ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika.EFCC ta kama Sanata Hadi...
Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da mutuwar wasu kananan yara biyar sakamakon rashin iska saboda kulle kansu a cikin wata mota a garin Minna, babban birnin...
Ana zargin wasu ‘yan bindiga 8 sanye da bakaken kaya sun kai hari Ajadeh Event Centre da ke Iperu Remo daura da hanyar Sagamu, inda suka...
Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar mutane uku a garin ’Yar Gwanda da ke Karamar Hukumar Tsanyawa ta jihar a lokacin da...
Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulkin Kasa a Kano ya dauki sabon salo a daidai lokacin da sabbin shugabannin Mazabar Ganduje suka sake dakatar...
Wani harin sama da aka kai wani ƙauye a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Nijeriya ya kashe aƙalla mutum 33 a makon da ya...
Wani rikici da ya auku tsakanin ‘yan bindiga da ‘yan banga a garin Gada na jihar Sakkwato ya yi sanadin mutuwar mutum akalla shida, ciki har...
Wasu ’yan bindiga dauke da muggan makamai sun yi ajalin mutane 27 a wasu kauyuka da ke Karamar Hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna.Daruruwan maharan sun...
The National Executive Committee (NEC) of the Peoples Democratic Party (PDP) has urged Alhaji Umar Damagum, to continue as the Acting National Chairman of the party,...