Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya bai wa hukumomi umarnin bode iyakokin kasar ta kasa da sama da Jamhuriyar Nijar, tare da cire duk wasu takunkuman...
‘Yan bindigar da suka sace almajiran tsangaya 15 a Jihar Sokoto sun bukaci a biya su kuɗin fansa har naira miliyan 20 kafin su sako Daliban.Alaramman...
Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun samu nasarar kama wasu matasa 12 da ake zargin ba kin yin Azumin wannan wata na Ramadana.Hukumar Hisbar ta...
STATE LEVEL EARLY RESPONSE GROUP INAUGURATED BY AMB. IBRAHIM WAIYA, HEAD OF SECRETARIAT, KANO PEACE COMMITTEE (KPC), AT A ONE DAY WORKSHOP FOR SECURITY AND NON...
Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya.Ƴanbindigar sun kai harin ne a garin Buda ranar...
President Bola Tinubu joined the Muslim faithful at the State House mosque for the Ramadan Tafsir (explanation of the Holy Qur’an) on Tuesday, appealing to Nigerians...
Gwamnatin tarayya ta bada shawarar zartar da hukuncin kisa kan masu barnatar sa kayayyakin wutar lantar da barayi.Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya ba da shawarar...
Gwamnatin tarayya ta bayyana wasu jihohi 14 da makarantun su ke cikin hadari, dai-dai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kutsawa makarantu suna garkuwa...
The Sultan of Sokoto, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, has announced Monday, March 11, 2024 as the first day of Ramadan.The Kakaki24 reported that This followed...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya ba da sanarwar ganin watan Ramadan a na shekarar 1445/2024.Hakan dai na nufin za a fara azumin...