Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke sama da mutane 100 da ake zargi da laifin satar mutane, fashi da makami da wasu laifuka.Kwamishinan ‘yan sanda,...
Shahararren mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, na ci gaba da shan suka daga Musulmai a shafukan sada zumunta, bayan sakin wani...
Wasu gungun daliban makarantar sakandire su 10 a jihar Ogun sun yi wa wani malami mai suna Kolawole Shonuga duka, wanda ya hana daya daga cikin...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da satar mota a karamar hukumar Lafiya ta jihar.Jami’in hulda da...
Masu iya magana sun ce ‘Dare ɗaya Allah kan yi Bature” kamar yadda hakan ta faru ga wata ’yar karamar yarinya da ta je sayen burodi...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi umarni da a dage da ci gaba da addu’a domin rokon Allah ya kawo dauki kan...
Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ahmadu Haruna Zago, yace hukumar sa za ta yi amfani da sashin dokar ma’aikatar wajen tursasawa...
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa, ya ce tun hawansa mulki gwamnatinsa ta yi ƙoƙarin kawo tsarin toshe duk wasu kofofin da kuɗaɗen gwamnati ke...
ILLOLIN DA CIRE TALLAFIN MAN FETUR ZAI JANYO.1. Dena zuwa gun aikin gwamnati ga ma’aikacin da baya daukar sama da N100,000 a wata.2. Yiwa Makarantar Boko...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Dr. Farouq Kurawa amatsayin manajan darakta na hukumar bunƙasa aikin gona da raya karkara ta jihar Kano KNARDA.Babban...