Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya shawarci duk wasu masu gine-gine a filayen gwamnatin jihar da su dakata...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddada goyon bayansa ga tsarin e-naira da babban bakin Najeriya CBN ya bujiro da shi,inda yace zai...
Alhamdulillahi mun ga sakamakon zabe da ya gabata, kuma mun karbe shi da Tawakkalin cewa dama Allah ne mai yi.Muna da kyakkyawar niyya ga jiharmu, kuma...
Kwamishinan Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, Maj-Gen. Modibo Alkali ya ce hukumar ba ta da wata jam’iyyar siyasa ko ɗan takara da ta...
Wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba sun kashe Hakimin Maigari a karamar hukumar Rimin Gado a jihar Kano, Alhaji Dahiru Abba.Sabon babban sakataren shari’a...
Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a filin Hokey, ta yankewa Murja Ibrahim Kunya hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsahon sati uku, tare da yin bidiyo...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, a ranar Laraba, ya bayyana cewa zaben shugaban kasa na ranar Asabar da ta gabata ya kasance...
Hakimin Basirka Dan Amar na masarautar Dutsan jihar jigawa Alhaji Muhammad Suleiman ya rasuBasaraken ya rasu tare da ƴaƴansa uku bayan afkuwar hadarin mota akan hanyar...
Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wata mai ma juna biyu, suka farke cikinta sannan suka dauke dan tayin da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira da rokon iri ga mutanen jihar Kaduna da su wa Allah su zaɓi ɗan takarar gwamna na jihar na...