Ministan kwadago a Najeriya Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na tattaunawa da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan yajin aikin da ta shiga, ya kuma tabbatar...
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya ce Amaechi na bukatar kammala ayyukan jiragen kasa da ake gudanarwa a fadin kasar nan.“Ya...
A fafatawar da ake a gasar Premier ta kasar nan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata kece raini da takwararta ta Wiki Tourist.Za ayi wasanne...
Rundunar ƴan sandan jahar Kano ta tabbatar da cafke wasu matasa 3 da ake zarginsu da zuwa ƙaramar hukumar Rimin-Gado ta jahar Kano, sanye da kayan...
Wasu daga ciki dangin fasinjojin da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su na jiragin ƙasan Abuja zuwa Kaduna, sun musanta labarin da ake yadawa a...
Masarautar Ƙaraye ta naɗa sabon Dagaci biyo bayan murabus da tsohon Dagacin ya yi saboda shekarun tsufa.Mai martaba sarkin Karaye Alhaji DR. Ibrahim Abubakar II ne...
Rahotonni daga yankin rukunnin masana’antu na uku da ke Sharada a jihar Kano na cewa, wasu mazauna unguwar Mundaɗu da dama sun fita daga hayyacinsu sakamakon...
Ba ina nufin duk faɗn jihar Kano babu wanda ya cancanci zama gwamnan kamar Gawuna ba. Amma dai iya fahimtata a cikin waɗanda suka nuna kwaɗayinsu...
Daga nan zuwa a yi zaɓen fidda gwanin takarar shugaban ƙasa a PDP da APC, Allah na gani ina tausayawa lalitar jihohin Sokoto, Bauchi, Kogi, Ekiti...
Ko kuma dai kuna layin masu harbin iska kan batun almajiranci a yanar gizo?A tunanin ku wannan ita ce mafitar? Sam! Abin ba haka yake ba...