Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a, JAMB ta bayyana cewa da ga yanzu ita ce za ta riƙa karɓar Naira 700 da a ke biya a cibiyoyin...
Gwamnatin tarayya ta amince da baiwa jamiar tarayya dake Dutse kudi naira miliyan dubu goma domin daga darajar asibitin koyarwa na jamiar.Mataimakin shugaban jamiar Farfesa Abdulkarim...
Mawallafin jaridar nan ta Daily Najeriya wacce ake buga wa a Internet Jaafar Jaafar, ya shawarci ministan sadarwa Dakta Isa Ibrahim Pantami akan ya yi wasti...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i a Najeriya (ASUU) ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni uku kan ta cika alkawarin da ta yi na biyan wasu bukatun ’ya’yanta ko...
Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandare ta Najeriya NECO, ta saki sakamkon jarrabawar wadda ɗalibai suka rubuta a bana.Shugaban hukumar Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, ne ya...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa ma’aikatar ilimi ta jihar umarnin bai wa wani mai lalurar gani takardar ɗaukarsa aikin malanta.Hakan na...
Wasu daga cikin Malaman jihar Kano sun sanar da sauke Shugaban Majalisar Malamai na jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil daga jagorancin majalisar bisa wasu laufuka da suke...