Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha (KUST) da ke Wudil a Jihar, suna zuwa na hamshakin attajirin nan na Afirka,...
Jami’ar jihar Kaduna KASU, ta shirya komawa harkokin karatu na kakar karatu ta 2020 zuwa 2021 a ranar 9 ga watan gobe na Mayu duk da...
Ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata huɗu a Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya ranar Talata da dare a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya.Wani mazaunin yankin ya...
Gwamnatin tarayya ta hannu Ministan Kwadago da Ayyuka, Chris Ngige, na ganawa da kungiyar malaman jami’o’i ta kasa wato ASUU, a yau Litinin.Jaridar Punch ta rawaito...
Mahukunta a Jami’ar Bayero ta Kano, BUK, sun umarci dukkanin ɗaliban da ke zaune a cikin makarantar da su bar dakunan a ranar ko kafin 20...
Kungiyar Malaman Jami’o’i a Najeriya ASUU ta ce, za ta koma wurin ƴaƴanta domin bayyana musu tattaunawar da suka yi da gwamnati da zummar janye yajin...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da kashe dala miliyan takwas da rabi – fiye da naira biliyan uku – wajen aikin kwashe ‘yan ƙasar daga...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa wani dalibi, Suyuɗi Sani, ɗan asalin jihar, da ga Ƙaramar Hukumar Nassarawa kyautar Naira Miliyan 3 sakamakon ƙwazon...
Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS) a birnin tarayya Abuja da jihar Kano, sun gudanar da wata zanga-zangar lumana a birnin Kano da ke arewacin Najeriya, domin...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta ƙara kuɗin shirin ciyar da ɗalibai na ƙasa da ga N70 zuwa N100 a kan kowanne yaro a makarantun firamare na...