Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a ranar Litinin ta ce ta jajirce wajen samun haɗin kan da ake buƙata ga Jami’o’in gwamnati.Kungiyar ta ce ba za ta...
Majalisar gudanarwa ta jami’ar jihar Gombe (GSU) a ranar Alhamis din nan ta umurci dukkanin Ma’aikatan Makarantar da su koma bakin aiki cikin gaggawa.Hakan na ƙunshe...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta bayyana matakan da ya kamata gwamnati ta dauka domin kawo karshen yajin aikin da take yi na tsawon watanni shida.Da yake magana...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi kira da a baiwa hazikan matasan Afirka da ke fama da karancin kudin shiga na tallafin karatu.Jonathan ya yi...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da cewa ba a bude makarantun sakandire 75 ba a jihar sakamakon rashin tsaro.Babban Sakatare a Ma’aikatar ilimi ta jihar, Alhaji...
Akalla dalibai 91 ne jami’ar Cyprus International University ta kora daga jihar Zamfara saboda gazawar gwamnatin jihar Arewa maso Yamma wajen biyan kudin makaranta da sauran...
Kwamitin Zartaswar Ƙungiyar Malaman Jami’o’in da ke yajin aiki, zai yi taro a ranar Lahadi, 28 ga watan Agusta, 2022 domin yanke shawara kan ko za...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in ta kasa (SSANU) da kungiyar ma’aikatan da ba malamai ba ta NASU a ranar Asabar din nan sun dakatar da yajin aikin...
Yayin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke ci gaba da daukar matakai a masana’antu, Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya musanta samun umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Shugaban Majalisar Gudanarwar Jami’ar Maryam Abacha American University Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bada gudummawar naira Miliyan Ɗaya ga wata ɗaliba da ta kammala karatu a...