Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce gwamnatinsa ta kashe Naira biliyan 14 don bayar da tallafin karatu ga ‘yan asalin jihar 46,000 daga shekarar 2016...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta janye yajin aikin da ta kwashe tsawon watanni takwas tana yi.Duk da cewa kungiyar ba ta fitar da sanarwar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana ranar 17 ga watan oktoba domin fara tiwa sabbin Mlmalamai 10, 000 Jarabawa daukar aiki.Hukumar kula da ilimin bai daya ta...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bude makarantu 45 daga cikin 75 da ta rufe saboda rashin tsaro, kamar yadda ma’aikatar ilimi ta sanar a ranar Larabar nan...
Bayan watanni takwas ana ci gaba da tattaunawa da Gwamnatin Tarayya, Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i a ranar Litinin din nan ta bayyana fatan cewa ayyukanta na masana’antu...
Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta umarci mambobin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da su koma bakin aiki ba tare da bata lokaci ba.Kotun daukaka kara...
Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila a ranar Juma’ar nan ya ce nan ba da dadewa ba kasar za ta ji ta bakin shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Kungiyar Malaman Makarantun Sakandire (ASUSS) reshen Jihar Kaduna, ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe malamai kusan 10 tare da sace wasu kusan 50 a jihar.Shugaban...
Kungiyar malamai ta Kasa NUT a ranar Talata ta yi kira ga gwamnonin da ake bin bashin albashin ariyas din malaman da su yi amfani da...
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta karya matsayin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) a lokacin da ta yi wa kungiyoyin biyu rijista a tsarin jami’o’in.Kungiyoyin sun hada...