Harkokin kasuwanci da zirga-zirga sun samu tsaiko na tsawon sa’o’i da dama a ranar Asabar din nan a Omuo-Ekiti.Tsaikon ya zo ne yayin da wasu mutane...
Gwamnatin tarayya karkashin jagoranci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ta sanar da watannin Satumba da Oktoban bana a matsayin lokacin fara bai wa ɗalibai bashin kuɗi...
Gwamnatin jihar Neja ta soke takardar shedar zaman jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) da ke yankin Suleja a jihar.Gwamnatin ta kuma soke takardar C-of-O da aka...
Gwamnatin tarayya ta yabawa hukumar shiryya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta JAMB.Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a ranar Asabar...
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin bayar da sabon gida da tsabar kudi Naira miliyan 3 ga wata ‘yar asalin jihar, Aisha Abubakar Dorayi, wadda ta...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta ce za ta sake sanya sunayen ‘yan takarar da basu sami damar rubuta jarabawar UTME ba.Hukumar, a cikin...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta amince da mayar da malaman makarantun firamare fiye da duɓu ɗaya da ta sallama a Yunin 2022 bayan yi musu wata jarrabawar...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, a ranar Alhamis, ta amince da ranar 7 ga watan Afrilu, 2023, a matsayin ranar da za a fara hutun zango...
Sabon shugaban ɗaliban jami’ar Yusuf Maimuna Sule da ke birnin Kano Tafida Aliyu, ya buƙaci da a ƙara yawan adadin sababbin ɗaliban jami’ar waɗanda ake duba...
Majalisar zartaswar jihar Kano, ta amince da naɗin Oba Moshood Aliiwo, Olubadan na Ibadan a matsayin uban jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi mallakin jihar da ke...