Gwamnatin jihar Kano ta ce fitar da kudi Naira Biliyan 3 domin gina sabbin ajujuwa a makarantu a kananan hukumomi 44 na jihar.Gwamna Abba Kabir Yusuf...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta caccaki Gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan siyasantar da fannin ilimi mussaman wajen yawaitar jami’o’in da barin wadanda ake...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya kudin rijistar sabbin dalibai 1,740 da suka samu gurbin karatu a jami’ar ilimi ta Saadatu Rimi da ke Kumbotso mallakin...
Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai.Gwamna Uba Sani...
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta ce ta kama wasu mutane bakwai da ake zargi da aikata ayyukan asiri da kuma fashi da makami.An bayyana hakan...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya rattaba hannu a kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu.Ya sa hannu kan dokar ce a Fadar Shugaban Ƙasa da ke...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da rabon fom din shiga makarantun gaba da Sakandire JAMB kyauta ga daliban makarantun sakandire 6,500 a dakin taro na...
Wani dalibi mai fama da ciwon asma na Jami’ar Tarayya, da ke Oye Ekiti (FUOYE) ya rasa ransa sakamakon ci gaba da yajin aikin da kungiyar...
Yayin da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai da mambobin kungiyar SSANU da NASU ya shiga rana ta biyu a yau Talata, tare da dakatar da...
Gwamnatin tarayya ta bayyana wasu jihohi 14 da makarantun su ke cikin hadari, dai-dai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kutsawa makarantu suna garkuwa...