Gwamnatin jihar Kano za ta dauki nauyin dalibai kimanin 1001 da suka kammala digirin farko domin yin karatun digiri na biyu a kasashen India da Uganda.Gwamna...
Daliban jami’ar jihar Kaduna (KASU) da ke Kafanchan sun gudanar da zanga-zangar lumana don nuna rashin amincewarsu da katsewar wutar lantarki na tsawon watanni biyar a...
Hukumar gudanarwar jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina, ta sanar da korar wasu malaman jami’ar su biyar bisa samunsu da aikata wasu laifuka da suka...
Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Alhaji Umar Haruna Doguwa, ya bayar da umarnin dakatar da shugabannin sakandiren koyon harshen Faransanci da na Sakandiren koyon harsunan kasar...
Gwamnatin jihar Kano ta wayar da kan masu makarantu masu zaman kansu kan wata sabuwar manhaja da ta kera don inganta ayyukansu da kuma samar da...
Shugaban jami’ar Bayero ta Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya bayyana cewa makarantar ta bullo da tsarin samar da aikin yi ga dalibai.Adamu Abbas ya...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jiharMai bai wa gwamna shawara na musamman kan makarantu masu...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Tarayya ta Gusau (FUGUS) da ke Jihar Zamfara ta kori wasu dalibai sha uku (13) bisa samun su da laifin rashin da’a a...
Gwamnatin jihar Kano za ta bayar da tallafin karatu zuwa kasashen ketare ga nakasassu a jihar.Gwamnati ta ce nakasassu za su ci gajiyar shirin gwamnatin jihar...
Gwamna Abba K Yusuf na jihar Kano ya ce rukunin farko na manufofin bayar da tallafin karatu zuwa kasashen waje za su fara tafiya karatu a...