Hukumar shirya jarrabawa ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an soke jarrabawar WASSCE ta shekarar 2025...
Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, Dakta Ali Makoda, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan mutuwar wasu dalibai guda biyu a makarantar Government Boarding...
Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami’o’i ta Najeriya (JAMB) ta amince da maki 150 a matsayin mafi ƙanƙantar makin da za a bai wa ɗalibai guraben karatu...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙayyade shekara 16 a matsayin mafi ƙarancin shekarun da ɗalibai za su iya fara karatu a manyan makarantu na gaba da sakandare...
Jami’ar Cité Universitaire de Paris, daya daga cikin fitattun jami’o’i a Faransa da ake darajawa, wacce ke matsayi na 12 a fadin Turai, ta karrama Farfesa...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta ce za ta sake duba Jarrabawar UTME ta shekarar 2025, bayan korafe-korafe daga mutane davdama kan matsalolin fasaha...
Jami’ar Kimiyyya da Fasaha ta Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil (ADUST), zata gudanar da taron yaye dalibai sama da dubu 18 karo na...
Sama da daliban kur’ani 300 daga jahohin Arewa shida ne suka hallara a jihar Bauchi domin gudanar da gasar karatun kur’ani na gidauniyar Sheikh Dahiru Usman...
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara aiwatar da sabon tsarin Dual Mandate Policy a dukkan kwalejojin ilimi na ƙasar nan, wanda ke ƙunshe cikin sabuwar dokar...
Asusun ba da lamunin ilimi na Najeriya NELFund ya karyata zargin karkatar da kudaden rancen dalibai.A cikin wata sanarwa a ranar Alhamis, Oseyemi Oluwatuyi, daraktan yada...