Kamfanin Dangote ya karyata wani rahoto da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na karbar haraji daga kowane buhun...
Tare da girmamawa ya mai girma Shugaban Karamar Hukumar Tarauni, Hon. Ahmad Sekure a matsayina na dan karamar hukumar Tarauni na rubuta wannan wasika ne saboda...
Masu hada taki a Najeriya sun gargadi manoma cewa rikicin Gabas ta Tsakiya na iya janyo tashin farashin taki, wanda hakan zai ƙara tsadar noma da...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu. Wannan na kunshe ne...
Dangote Cement Plc, Obajana, has graduated no fewer than 40 participants from its host communities following a comprehensive training programme in fish farming and entrepreneurship. The ceremony...
Babban Bankin Najeriya, Central Bank of Nigeria (CBN), ya fitar da sabbin dokoki ga bankuna da cibiyoyin kuɗi domin ƙarfafa tsaron biyan kuɗi ta yanar gizo...
Matatar man fetur ta Dangote ta sake ƙara farashin fetur na Premium Motor Spirit (PMS) zuwa Naira 1,175 kan kowace lita, bayan da ta janye rangwamen...
Farashin gas a kasuwannin Turai na ci gaba da hauhawa sakamakon rikicin da ke ƙara kamari a Gabas ta Tsakiya. Ma’aunin farashin gas na Turai ya...
Farashin man fetur na iya kaiwa tsakanin N980 zuwa sama da N1,000 kan kowace lita a gidajen mai, bayan Matatar Dangote ta ƙara farashi daga N774...
By Olufunmi BosedeA Professor of Mass Communication at Bayero University Kano, Prof. Mainasara Yakubu Kurfi, has condemned alleged price gouging by some traders in Singer Market,...