Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sanar da sabbin matakan tsaro domin daƙile ayyukan ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane. Daga cikin matakan akwai...
Farashin hannayen jari ya yi tashin gwauron zabi a kasuwannin Asiya, yayin da farashin ɗanyen man fetur ya fara raguwa bayan sanar da cimma yarjejeniya tsakanin...
Majalisar Dattawa ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta haramta shigo da dukkan nau’ikan kayan yadi daga ƙasashen waje domin farfaɗo da masana’antar yadi ta Najeriya. Haka kuma...
Kwanaki huɗu bayan bikin Eid-el Kabir, masu sayar da raguna a Maiduguri da sauran sassan Jihar Borno na ci gaba da ƙirga asarar da suka yi...
Wani rahoto ya bayyana cewa kwastomomin manyan kamfanonin sadarwa guda hudu a Najeriya sun kashe kusan naira tiriliyan 9 wajen sayen kati da data a shekarar...
Ana ci gaba da nuna damuwa kan yiwuwar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya, yayin da ’yan kasuwa da masu amfani da shi ke...
There were celebrations on Wednesday as Dangote Cement Plc flagged off three multi-million-naira empowerment programmes for farmers, women and youths in its six host communities in...
The Dangote Group has assured that its widening business footprint across Nigeria and the rest of Africa is set to yield a significant employment opportunity.Speaking on...
Matatar Dangote ta kara farashin man fetur (PMS) da N75 kan kowacce lita, inda ya tashi daga N1,200 zuwa N1,275, lamarin da ya kara tayar da...
Kamfanonin sadarwa Airtel Nigeria da MTN Nigeria sun sanar da dakatar da ayyukan bada aron katin waya da data ga abokan hulɗarsu na wucin gadi.Kamfanonin sun...