Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan matakan da ya ɗauka na cire tallafin man fetur da kuma...
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce hannun jarin Matatar Man Dangote da ake sayarwa a kan N525 a halin yanzu, na iya tashi zuwa...
Matatar Man Dangote ta yi gargadin cewa sake dawo da tallafin man fetur ko sanya iyaka kan farashin mai na iya rage ribar da take samu,...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya, ta kama wata mata mai suna Hafsat Abubakar, mai shekaru 27, bisa zargin ƙirƙira da yaɗa takardar ƙarya, da ke nuna cewa...
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya sanar da cewa, direbobi, masu dafa abinci, yan kasuwa, duk za su iya shiga cikin shirin sayen hannun jarin...
Wata tawaga da ta kunshi ’yan kasuwa da manyan jami’an gwamnatin Kano ta gana da Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, inda ta nemi a gaggauta sakin...
Matatar Man Dangote ta dawo sayar da fetur da Naira, inda ta kawo ƙarshen amfani da dalar Amurka wajen sayar da man. Haka kuma ta ƙara...
Ƙungiyar Masu Gidajen Mai Masu Zaman Kansu ta Najeriya (IPMAN) ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin ƙasar idan Gwamnatin Tarayya ta yi yunƙurin kayyade...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wani gini da ake zargin za a mayar da shi gidan wasan kwaikwayo (Film House) a unguwar Dorayi Karama, yankin Unguwar...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta fara duba kuɗin haɗin gwiwar kamfanonin sadarwa na kira da saƙonnin waya (Mobile Termination Rate), karo na farko tun bayan...