Tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya ce ganawarsa da hukumar EFCC ta gudana lafiya bayan samun gayyata daga hukumar. Ya wallafa hakan ne...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana juyin mulkin Guinea Bissau a matsayin abin da ya fi masa zafi fiye da lokacin da ya fadi zaben...
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci gwamnatin tarayya ta daina bayar da hakuri ko tattaunawa da ‘yan ta’adda, yana mai cewa lokaci ya yi da...
’Yan bindiga sun afka Gidan-Bijimi da ke Kawu, Bwari a daren Laraba, inda suka yi awon-gaba da ƴan mata guda shida da wani yaro mai shekara...
A ranar Alhamis 28 ga Nuwamba 2025, rahotanni daga India sun tabbatar da cafke ’yan Najeriya 50 a wani babban samamen da ’yan sanda suka kai...
A ranar Juma’a 28 ga Nuwamba 2025, tsohon Attorney-General na Najeriya, Abubakar Malami (SAN), ya tabbatar da cewa Hukumar EFCC ta aike masa da takardar gayyata....
A ranar Alhamis 28 ga Nuwamba 2025, gwamnatin Legas ta bayyana cewa kimanin mutane 160,000 ne ke dauke da kwayar HIV a fadin jihar. Hukumar yaki...
President Bola Tinubu has approved the constitution of the Nigerian side of the US-Nigeria Joint Working Group as part of steps to deepen collaboration in tackling...
Sojojin da suka karɓe mulki a Guinea-Bissau sun rantsar da wani janar, Horta N’Tam, a matsayin sabon shugaban riƙon ƙasa na tsawon shekara guda. An gudanar...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matuƙar bakin cikin sa kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rasu da safiyar...