An sake fuskantar tashin hankali a Isapa, kusa da Eruku, a Karamar Hukumar Ekiti ta jihar Kwara, inda akalla mutum 11 aka yi garkuwa da su....
By OlufunmiKanoElder statesman, Alhaji Tanko Yakasai, has described the late Military Governor of the old Kano State, Audu Bako, as the initiator of modern development in...
The Managing Director of the Kano State Urban Planning and Development Authority (KNUPDA), Arc. Hauwa Hassan Tudun-Wada, has reaffirmed the agency’s readiness to work closely with...
A coalition of over 20 civil society organizations under the aegis of One Kano Agenda has lauded the 2026 Appropriation Bill presented by the Governor of...
24 ga Nuwamba 2025, — 12:30 p.m.Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya karɓi katin zama ɗan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a mazaɓarsa ta Jada...
Ƙungiyar Al-Qaeda ta yankin Sahel wadda ke mubaya’a ga JNIM ta fitar da sanarwar cewa ta kai hari kan shingen jami’an tsaron Najeriya a wani yanki...
Fitaccen jarumin Bollywood, Dharmendra Kewal Krishan Deol, ya rasu yana da shekara 89 a ranar Litinin, 24 ga Nuwamba 2025, yayin da yake jinya a wani...
A kalla mata 12 ne aka sace a yankin Mussa na ƙaramar hukumar Askira-Uba, jihar Borno, bayan wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun...
Gwamnatin Jihar Kwara ta sanar da cewa mutane 38 da ‘yan bindiga suka sace a cikin cocin Christ Apostolic Church (CAC) na Eruku, Karamar Hukumar Ekiti,...
24 ga Nuwamba 2025 | Lahadi Gwamnatin Jihar Bauchi ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare, sakandare da manyan makarantu a fadin jihar saboda tsananin tashin...