Gidauniyar el’s foundation ta koyawa iyayen marayu da yaransu mata sana’oin dogaro da Kai kimanin su Dari biyu a harabar masallacin markaz na Dr Abdulwahab Abdullah...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 6 ga Yuni, da Litinin, 9 ga Yuni, 2025, a matsayin ranakun hutu don bikin Eid-ul-Adha na wannan shekara. Ministan Harkokin...
Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya zargi Najeriya da haɗa baki da Faransa da China da Amurka wajen ɗaukar nauyin ayyukan ta’addanci a ƙasarsa. A...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen ruwan sama tare da iska mai ƙarfi tsawon kwanaki uku, tun daga yau Litinin 02 ga...
Hukumomin Saudiyya sun hana mutane fiye da 269,000 shiga ƙasar, waɗanda ba su mallaki katin shaida ba, gabannin fara aikin Hajjin bana, kamar yadda AlArabiya da...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago, na son yin aikin haɗin gwiwa da matatar man fetur ta Dangote domin haƙowa da kuma hada-hadar ɗanyen mai da aka...
Har yanzu ana ci gaba da aikin ceto bayan ambaliyar ruwan da ta auku a garin Mokawa na jihar Neja a Najeriya, inda ya zuwa yanzu...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta bankado wata kungiyar masu laifi dake amfani da mahajjata a matsayin masu safarar miyagun...
Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan nan ya nuna cewa, cikin shekaru biyu da kafuwar gwamnatin Tinubu, an kashe aƙalla mutum 10, 217...
Mai Martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero yace za su cigaba da dorawa akan dukkan abubuwan da magabatansu suka bari domin wanzar da...