Dan wasan gaba na Portugal, Cristiano Ronaldo, ya shirya tsawaita zamansa tare da kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr a Saudiyya, inda kuma yake shirin sanya...
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu cewa kamfanonin rukunin Dangote sun biya harajin Naira biliyan 450 a shekarar 2024,...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ja hankalin ƴan Najeriya da ka da su yanke ƙauna da gwamnatinsa, inda ya ƙara da cewa abubuwan kyautata rayuwarsu...
A yayin bikin Ranar Muhalli ta Duniya na shekarar 2025, SFC Training Academy tare da tallafin Partnership for Agile Governance and Climate Engagement (Pace) da hadin...
Biyo bayan harin da aka kai ofishinta na Semegu a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, rundunar NSCDC ta jihar Kano ta yi karin haske kan...
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya dakatar da dukkan bukukuwan Sallah na gargajiya, ciki har da Hawan Bariki, Durbar, da sauran tarukan jama’a. A cikin wata...
Ministan Tsaro, Badaru Abubakar, ya bayyana cewa sannu a hankali Najeriya na shirin daina dogaro da kayan sojoji daga waje zuwa samar da su a cikin...
Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa da...
Zuwa yanzu adadin mutanen da suka mutu a ambaliyar da ta afku a garin Mokwa, karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja a ranar Laraba da ta...
Rundunar sojin sama ta Najeirya ta tabbatar da kai hare-hare ta sama a jihar Zamfara, inda tabbatar da mutuwar dakarun sa-kai guda biyu, yayin da take...