A yayin da ake tsaka da tafiya sai Direba da kwandastan motar bas suka tsere domin tsira da rayukansu, inda suka bar fasinjoji a ciki yayin...
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya dakatar da babban sakatare na majalisarsa Nasiru Abubakar Kigo, saboda ikirarin cewa jihohin Kebbi da Sokoto ne suka fi yawan...
Ministan Ilimi Dr. Maruf Olatunji Alausa, ya bayar da shawarar tsawaita shirin yi wa kasa hidima (NYSC) daga shekara daya zuwa biyu, tare da fadada abubuwan...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta gayyaci Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, domin yin bincike kan wani lamari da ya faru a yayin bikin Sallah...
An ceto yara takwas da aka yi safarar su daga Jihar Taraba ta hanyar haɗin gwiwar ma’aikatar mata da ci gaban ƙananan yara ta Jihar Taraba...
Tsohon Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kano kuma tsohon Mashawarci na Musamman ga Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya, CP Muhammad Wakili (mai ritaya), ya jaddada cewa dole ne...
Wani Jami’in ɗan sanda mai mukamin Sufeta ya Rasa ransa a yayin wani kwanton ɓauna da wasu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne suka...
Darajar kuɗin naira a Najeriya ta yi faɗuwar da aka daɗe ba a gani ba a kan dala a wannan makon a kasuwar hada-hadar kuɗaɗen waje.Ana...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Juma’ar nan ta haramtawa sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da sauran su yi hira da...
Wata gobara da ta tashi da yammacin ranar Alhamis din nan, inda ta lalata wani sashe na shahararren ginin gidan Ado Bayero da ke ƙofar Nassarawa...