Aƙalla mutum 19 aka kama bayan wata arangama tsakanin mabiya ɗarikar shi’a da jami’an tsaro a Abuja.Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a a yankin Banex,...
Jami’an ’Yan Sanda sun kama mutum 14 da ake zargi da hannu a kisan matafiya 16 ’yan Arewa a kan titin Uromi zuwa Obajana, a Jihar...
Gwamnatin Jihar Kaduna, ta sanar da shirin ɗaukar ma’aikatan lafiya 1,800 aiki don inganta tsarin Kiwon Lafiya a Matakin Farko (PHC) a faɗin jihar.Wannan zai taimaka...
Aƙalla mutum 10 ne suka rasa ransu, yayin da wasu uku suka jikkata sakamakon harin da wasu mahara suka kai wa al’ummar Ruwi da ke Ƙaramar...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi tir da kashe matafiya da aka yi a jihar Edo, inda ya buƙaci a gaggauta nema tare da kama waɗanda...
Kisan wasu matafiya ’yan Arewa da aka yi a garin Uromi da ke Ƙaramar Hukumar Arewa maso Gabashin Esan ya tayar da ƙura a faɗin Nijeriya.A...
Girgizar kasa da ta auku a Bangkok babban birnin kasar Thailand ta hallaka akalla mutane uku yayin da wasu gommai kuma suka sami raunuka. Mutane da...
Wata babbar kotun jihar Kano a ranar Juma’ar nan ta yanke wa wata matar aure Fadila Adamu hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin yin garkuwa...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya umarci al’umma da su fara duban watan Shawwal daga gobe Asabar, 29 ga watan Ramadan 1446,...
Akwai yiwuwar Barcelona za ta yi asarar makinta saboda saɓa wata dokar Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA) a wasan gasar La Liga wanda ta doke...