Saɓanin shekarun baya, lokacin da matan gida kan shafe tsawon wunin jajibere da daren sallah, suna haƙilon shirya tuwon sallah, a zamanin yau, kuna iya cin...
Har yanzu dai kisan wasu matafiya ’yan Arewa da aka yi a garin Uromi da ke Ƙaramar Hukumar Arewa maso Gabashin Esan na ci gaba da...
Masarautar Zazzau ta sanar da soke Hawan Bariki a wannan sallar ta bana ɗaya daga cikin haye-hayen shagulgulan Sallah na al’ada da masarautar ke gudanarwa a...
Rundunar ’Yan Sandan jihar Kano, ta kama wani matashi bisa zargin kashe jami’in tsaron sa-kai a filin Idi yayin hawan sallah ƙarama.A cewar sanarwar da ’yan...
Mai martaba sarkin Kano na 16 Khalifa Muhammad Sunusi na II ya yi kira da a dauki kwakwarren mataki kan batun kisan ‘yan jihar Kano a...
Rundunar sojin Nijar ta sanar da janyewarta daga rundunar da ke yaki da masu da’awar jihadi a yankin tafkin Chadi, rundunar MNJTF a ranar Asabar da...
Rahotanni sun ce, wani ɗan kasar China ya kama matarsa tana cin amanarsa da wani ubangidanta a wurin aiki ta hanyar amfani da wata na’urar ɗaukar...
Shahararren ɗan siyasa kuma tsohon ɗan takara mataimakin gwamnan jahar Kano a jam’iyyar APC Alhaji Murtala ya sule Garo ya taya daukacin al’ummar Musulmi murna bikin...
Rundunar Ƴansandan Jihar Kano ta musanta labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an kai hari ga wata mota mai dauke da fasinjoji ‘yan...
Hukumar ’Yan Sandan Kasar Saudiyya, ta yi magana kan bidiyon da ke yawo a shafukan sada zumunta, wanda ya nuna wata mata tana tsike wani ɗan...