Kungiyar kwadago ta yi kakkausar suka kan ayyana dokar ta baci a jihar Ribas, inda ta yi gargadin cewa za a iya tilasta mata daukar kwararan...
Wata kungiyar masu rijistar zabe daga mazabar Kogi ta tsakiya sun mika takardar koke ga hukumar zabe ta kasa (INEC) a ranar Litinin inda suka nemi...
Hukumar kula da gidan gyaran hali ta kasa (NCoS) ta sake samun nasarar cafke biyar daga cikin fursunoni 12 da suka tsere daga gidan yari a...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa za a samu mutum 2,000 sabbin kamuwa da cutar SIDA duk rana a faɗin duniya.MDD ta ce tana wannan...
Amurka da Ukraine za su gudanar da wata gajeruwar tattaunawa a Saudiyya a yau Talata, kwana guda bayan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Rasha,...
Gwamnatin tarayya kasar nan za ta ɗauko hayar ƙwararrun zaratan sojoji daga ƙasashen duniya domin horar da sojojin ƙasar aikin ƙundumbala wajen tunkarar ƴan ta’adda da...
Rundunar ‘yan sandan Birnin Tarayya Abuja ta ce ta kama damin alburusai 488 da aka ɓoye a jarkar manja a tashar mota.Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa bisa fasa gidan yarin da aka yi na Koton Karfe da ke jihar Kogi.Ministan harkokin...
Wata Motar Tanka ɗauke da man fetur ta kama da wuta yayin da ta ke sauke mai a gidan man A.A. Rano da ke Kontagora, a...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jaddada kudirin gwamnatinsa na sake farfaɗo da Madatsar Ruwa ta Biu da aka daɗe da watsi da ita domin...