Masani a bangaren aikin gona kuma malami a Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote Dake Wudil, Dakta Munir Abdulmumin Yawale yace rashin dashen bishiyu da...
Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kebbi ta sanar da rasuwar wani maniyyaci a garin Makkah na kasar Saudiyya. A sanarwar da Alhaji Ahmed Idris, babban...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kwara, ta sanar da mutuwar wata hajiyar Najeriya daga jihar kwara, wacce ta rasa ranta ta hanyar fadowa daga saman...
Babbar kotun shari’ar Musulunci da ke zama a Kano ta ɗage sauraron ƙarar da take yi kan wani matashi da ya cinna wa masallaci wuta a...
Kotun kolin Najeriya ta umarci gwamnonin jihohin kasar nan 36, da su kare kansu cikin kwanaki bakwai kan karar da gwamnatin tarayya ta shigar na neman...
Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta sake gargadar maniyyata aikin hajjin 2024 da su guji safarar haramtattun kwayoyi, goro da sigari ko sauran abubuwan da...
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bukaci gwamnatin kasar nan ta hannun Hukumar ci gaban yankin Arewa maso Gabashin kasar da ‘yan majalisa, su...
Wasu Malaman Jihar Kano sun fitar da sanarwa inda suka buƙaci Shugaba Tinubu ya ɗauki duk wasu matakan da suka dace domin tabbatar da zaman lafiya...
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Nuhu Ribadu, ya ce ba shi da hannu a zargin da ake masa na taimaka wa tsohon...
Rundunar Yansandan jihar Kano ta sha alwashin yin aiki da umurnin wata babbar kotun tarayya da ta haramta wa gwamnatin jihar Kano aiwatar da dokar da aka soke da...