Hukumar kiyaye aukuwar hadurra ta Kasa FRSC ta ce ta kwato motoci sama da 385 da aka sace tun bayan kaddamar da shirin tantance ababen hawa...
Kungiyar Napoli ta gasar Serie A a Italiya, ta dauki hanyar lashe kofin gasar a karon farko cikin shekaru 30.Rabon da kungiyar ta lashe kofin tun...
Gwamnatin tarayya, ta fara shirin sayar da Asibitin fadar shugaban ƙasa da wasu sassa da ke ƙarƙashin fadar gwamnatin ta Villa ga ƴan kasuwa. Babban Sakataren...
Babban Bankin Najeriya CBN, ya musanta batun cewa, yana ƙoƙarin yanke shawarar janye sabbin takardun kuɗi na Naira 200 da 500 da kuma Naira 1,000.Babban bankin...
Gwamnatin tarayya a ranar Lahadin nan ta bayar da bayanin yadda ta kashe dala miliyan 1.2 kan kudin motar bas domin kwashe ‘yan Najeriya da suka...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wani nau’in kayan sa maye guda 126 na Canadian Loud da kuma...
Mataimakin zababben shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce gwamnatin Asiwaju Ahmed Bola Tinubu za ta yi hulda da kowane jinsi na mutane.Shettima ya bayyana haka ne...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC shiyyar Kaduna ta samu nasarar gurfanar da wani Joshua Audu a gaban mai shari’a...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da rahoton cafke ƴan daba da masu ƙwacen wayoyin mutane har su 98 a sassan jihar.Gwamnatin ta bayyana hakan ne ta...
Jami’an tsaro na hadin gwiwa sun damke wasu ‘yan kungiyar masu garkuwa da mutane uku a karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra.An kama wadanda ake zargin...