Cocin Katolika da ke Kafanchan a jihar Kaduna ta tabbatar da sakin Rabaran Fr. Emmanuel Silas, sa’o’i 24 bayan wasu ‘yan bindiga sun sace shi.An yi...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan sara suka ne, sun kai wa ƴan majalisar dokokin jihar Bauchi hari a gidan saukar bakin su dake jihar.Rahotonni sun...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Uba Sani, ya zaɓi mataimakiyar gwamnan jihar Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, a matsayin abokiyar takararsa...
Shugaban Sojin Sudan Janar Abdel Fattah al-Burhan, ya bayyana cewa sojoji za su janye su bada dama ga gwamnatin farar hula. BBC ta ruwaito cewa shugaban...
Gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello, ya sanya dokar dakatar da haƙar ma’adinai a ƙananan hukumomin Shiroro da Munya da kuma ƙaramar hukumar Rafi.Hakan na...
Gwamnatin Najeriya ta cire mukaddashin babban akantan kasar Mista Chukwuyere N. Anamekwe tare da maye gurbinsa da tsohon darektan tsarin asusun gwamnati na bai-daya, wato, TSA...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Saudiyya, ta ƙara wa Najeriya wa’adin ranar da kammala saukar maniyyata.Mataimakiyar daraktan yaɗa labarai a hukumar jin daɗin alhazai...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandure ta kasa (NECO) ta ce ba ta sanya ranar 9 ga watan Yuli ba, sabanin rade-radin da wasu ke yi na...
Wasu da ba a san ko su wanene ba sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC dake karamar hukumar Igboeze ta Arewa...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya yi watsi da yiwuwar jam’iyyar Labour ta lashe zaben shugaban kasa a 2023.Kwankwaso, wanda ke takarar zaben a karkashin...