Shugaban gidauniyar Kidney Foundation mai rajin tallafa wa masu fama da ciwon Ƙoda, Architect Ibrahim Haruna, ya yi kira ga jama’a da su tallafa wa masu...
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis din nan ta kaddamar da kwamitin fasaha kan bitar dokar da ta shafi Borstal Institutions and Remands Center 2004 LFN.Mambobin da...
Ministan Albarkatun Ruwa, Mista Suleiman Adamu, ya yi kira da a ba da goyon baya wajen aiwatar da kudurin dokar albarkatun ruwa ta kasa, yana mai...
An bukaci wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja da ta dakatar da jam’iyyar APC daga maye gurbin Kabiru Masari a matsayin mataimakin dan...
An ba da tabbacin jigilar dukkan maniyyatan da ke da niyyar zuwa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2022.Alhaji Zikrullah Hassan shugaban hukumar jin...
Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta amince da hutun kwana 10 na babbar Sallah ga daukacin makarantun firamare na gwamnati da masu zaman kansu da na...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce za ta tura jami’ai 1,500 wajen aiki a yayin gudanar da bukukuwan Sallah domin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a Larabar nan ya ziyarci gidan yarin Kuje inda ‘yan ta’adda suka kai hari a ranar Talata.KAKAKIHAUSA ta rawaito cewa, ‘yan bindiga...
Wasu fasinjoji mata biyu sun mutu bayan wani hatsarin kwale-kwale a garin Ikorodu na jihar Legas a ranar Larabar nan, kamar yadda hukumar kula da hanyoyin...
Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya (NUPRC), ta ce dokar masana’antar man fetur (PIA) ta bullo da wasu hanyoyi masu kwarin guiwar bunkasa arzikin man...