Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC, ta ce tana da hakkin ta yin zanga-zangar nuna rashin amincewa da ci gaba da zaman daliban a gida, biyo bayan...
Babban Darakta Janar na hukumar masu yi wa kasa hidima, Birgediya Muhammad Fadah, ya jajantawa iyalan wasu masu yiwa kasa hidima biyu da suka rasa rayukansu...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun Najeriya JAMB, ta fitar da mafi kankantar makin da ake bukata domin samun damar shiga manyan makarantun na zangon karatun...
Gwamnatin tarayya ta ce tana tunanin sanya dokar hana amfani da babura da aka fi sani da okada ko kuma achaba.Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) kuma...
Jam’iyyar APC mai mulki da ɗan takararta na shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu sun ƙaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun yi garkuwa da wasu jami’an ƴan sandan jihar Nasarawa su goma.Rahotonni sun bayyana cewa, ɓata garin sun...
Hukumomin kasar Indonesiya sun shirya toshe aikace-aikacen kafofin sadarwa da shafukan yanar gizo da suka hada da Google, Facebook, da WhatsApp.Ma’aikatar sadarwa da adana bayanai ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talatar nan ya kaddamar da kamfanin man fetur na Nigeria National Petroleum Company Limited, inda ya bada tabbacin cewa sabon...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APC), Bola Tinubu zai bayyana abokin takararsa, Sanata Kashim Shettima a ranar Laraba.Wannan dai na zuwa ne kwanaki biyar bayan...
Karamin Ministan Kasafi da Tsare-Tsare na Kasa, Prince Clem Agba, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na rage radadin talauci a kasar nan.Agba ya bada wannan tabbacin...