‘Yan ta’adda sun sako mutane 3 cikin 62 da suka yi garkuwa da su na fasinjojin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Tobi Amusan murnar lashe tseren zinare na mita 100 na mata a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya na shekarar...
Dangin mutanen da ƴan bindiga suka sace a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna sun mamaye harabar ma’aikatar sifuri da ke babban birnin taraiya Abuja da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce, ba zai taɓa saurara wa ƴan bindiga ba har sai ya kawo ƙarshen matsalar tsaro da Najeriya ke fuskanta.Shan alwashin...
Rahotonni daga jihar Neja na nuni da cewa mutum guda ya rasu kana wasu da dama sun ɓace a ruwa sakamakon kifewar wani Kwale-kwale a kogin...
Kungiyar da ke fafutikar yaki da rashin gaskiya da tabbatar da adalci da kuma daidaito a ofisoshin gwamnati (SERAP) ta maka Hukumar zabe mai zaman janta...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun ceto wasu mutane takwas da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Chikun ta jihar.Jami’an...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta fara gudanar da aikin yi wa mutanen da ke ɗauke da larurar kuturta rajistar zaɓe ta din-din-din...
Rundunar ƴan sandan jihar Neja, ta ce, jami’anta sun kuɓubutar da wasu mutane tara da aka sace su a ƙauyen Kuchi da ke yankin ƙaramar hukumar...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne, sun kutsa gidan wani kansila mai wakiltar mazaɓar Gudu Mboi da ke yankin ƙaramar hukumar Song ta...