Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta bada belin dakataccen babban Akanta na Tarayya Ahmed Idris tare da mutanen da ake tuhumar su tare bisa sharuɗan...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun aiki, domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci, ta 1444H.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta karɓi ƴan Najeriya ɗari da saba’in da biyar da ke yin ci rani a ƙasar Libiya kuma suka...
Wasu Sanatoci na jamiyyun adawa, sun fice daga zauren majalisar dattawa a fusace bayan da majalisar ta yi watsi da ƙudurin da suka gabatar na tsige...
Shalkwatar tsaron Najeriya, ta ce, sojoji sun gano wasu mata guda hudu a cikin daji waɗanda biyu daga ciki suka kasance ƴan matan makarantar Sakandaren gwamnati...
Hukumar ‘yan sanda a jihar Abia ta bayyana cewa, an kashe jami’in kudi na banki da dan fashi da makami a ranar Talatar nan a wani...
Sanatoci daga jam’iyyun adawa sun ba shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin makonni shida domin yakar matsalar tsaro da ke addabar kasar.Sun kuma yi barazanar fara shirin...
Gabanin babban zaben 2023, wani jigo a kungiyar Kwankwasiyya, Dr. Umar Tanko Yakasai ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki.Yakasai, wanda tsohon likita ne na...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC a ranar Larabar nan ta ci gaba da zanga-zanga a Abuja kan yajin aikin da ma’aikatan jami’o’in suka yi a fadin...
Majalisar ƙaramar hukumar Dambatta, ta tabbatar da rushewar gidaje saba’in tare da rasuwar wata mata da kuma jikkatar ƙarin wasu mutane sakamakon wata guguwa da ta...