Kungiyar SERAP, ta nemi a gaggauta dawo da naira biliyan 1.14 da aka baiwa jamhuriyar Nijar domin sayen motocin hukuma da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya...
A kokarin sulhunta dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a 2023, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike kwamitin amintattu...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abfullahi Adamu ya shaida wa ’yan jam’iyyar cewa Abuja ba kamar karamar hukumar Abia ba ce, kuma kada wani ya zo...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce, wani dalibi dan shekara 17 dan makarantar Grammar da ke karamar hukumar Offa ya kashe kansa sakamakon gaza cin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, ta tabbatar da rahoton sake kai harin da ‘yan bindiga suka yi a ƙauyen Dantsauni da ke karamar hukumar Batagarawa.Jami’in hulda...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a makarantar kididdiga ta gwamnatin tarayya da ke Manchok a karamar hukumar Kaura a jihar Kaduna, inda suka yi garkuwa...
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja tana neman ta haramtawa gwamna Mohammed Inuwa Yahaya na jihar...
Tsohon shugaban ƙasa Chief Olusegun Obasanjo, ya koka bisa tashin gwauron zabi da farashin man dizal da kuma farashin abincin dabbobi gami da tashin farashin canjin...
Gwamnatin tarayya a ranar Larabar nan ta ci tarar gidan Talabijin na Trust (Trust TV) naira miliyan biyar saboda watsa wani shirin fim mai suna ‘Nigeria’s...
Wata babbar kotun shari’ar musulinci da ke zaman ta a Tsafe dake karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara a ranar Talatar nan ta raba auren wani...