Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rushe wani haramtaccen gini a gaban gidan Sheikh Nasiru Kabara cikin gaggawa.Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayar...
Ƙarin wasu mutane biyar da ƴan bindigar da suka sace su a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris sun shaƙi...
Wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a ranar 28 ga watan Maris a cikin wani jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun samu nasarar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke wani mutum mai suna Abba Musa mazaunin unguwar rijiyar zaki a jihar, dauke da kwayar Tramadol wadda...
Daraktan shiyyar Arewa Maso Yamma na ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Bola Ahmed Tinubu watau APC Media Mobilization for Bola Ahmed Tinubu, Ambasada Aminu Nuruddeen ya ce,...
Majalisar dokokin jihar jihar Kano, ta ce, za ta nanata gaggauta sahale daftarin kasafin kuɗin shekarar baɗi zuwa doka domin aiwatar da wasu muhimman ayyuka da...
Ƙungiyar Malaman jami’o’in Najeriya ASUU, ta sake yin ƙarin makonni huɗu a yajin aikin da ta ke tsaka da gudanarwa.Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a cikin...
Bayan shafe makonni biyar suna yajin aiki jami’an hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC, sun janye yajin aikin a yau Litinin.Mataimakin shugaban...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kara karfafa dokar hana zirga-zirgar babura a duk sassan jihar.Hakan na zuwa ne bayan watanni hudu da gwamnatin jihar da...
Wasu da ake kyautata zaton fulani makiyaya ne sun yi wa mutum takwas ‘yan uwa kwanton bauna tare da kashe wasu mutane biyu a Danda Chugwi...