Jam’iyyar APC da dan takararta a zaben gwamnan jihar Osun da aka a yi ranar 16 ga watan Yuli, Gboyega Oyetola, sun shigar da kara a...
2023: Dole ne a daina kashe Ƴan Arewa a Kudu maso Gabas – Dattawan ArewaMai Magana da Yawun Ƙungiyar Dattawan Arewa NEF, Hakeem Baba-Ahmed, ya fitar...
Yajin aiki: A bayyane yake Gwamnatin Tarayya , ASUU babu abin da za su yi asara — Ƙungiyar ƊalibaiMajalisar Shugabannin Ƙungiyar Ɗalibai (CSUP) ta koka kan...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu kananan yara guda uku a karamar hukumar Ajaokuta da ke jihar Kogi. Suna neman kudin fansa Naira miliyan100.Jami’in...
Ministan yada labarai, Lai Mohammed, a ranar Alhamis din nan, ya bukaci shafin Google da ya toshe shafukan ‘yan ta’adda daga dandalin YouTube.Ya yi wannan bukata...
Ya zama wajibi mu lashe zaben Shugaban Kasa, Gwamnoni, Da Dukkannin Zabukan 2023—Shugaban Jam’iyar APCShugaban jam’iyar APC na kasa Abdullahi Adamu ya bayyana cewa, ya zama...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta cafke wani matashi da yake yin sojan gona da kakin hukumar.Hakan na cikin wata sanarwa...
Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, sun yi wa kasuwar canjin kuɗin ƙasashen ƙetare ta Wapa dirar mikiya.Jaridar Solacebase ta tawaito cewa...
Gwamnatin jihar Filato ta kwace lasisin dukkan makarantun Naziri, Furamare da Sakandare da ke aiki a jihar.Kwamishiniyar ilimi ta jihar, (na sakandare), Elizabeth Wampum, ta bayyana...
Tsohon mataimakin gwamna a tsohuwar gwamnatin APC a jihar Bauchi, Audu Sule Katagum tare da kwamishinoni da wasu mukarrabansa, sun ziyarci gwamna Bala Mohammed a gidan...