Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar kyandar biri a jihar.Darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar, Dakta Lawi Mshelia ya...
Dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar (NNPP), Rabiu Kwankwaso, ya bayyana Bishop Isaac Idahosa a matsayin abokin takararsa a zaben 2023.Da yake jawabi a wajen...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun cafke wani fursunan gidan gyaran hali na Kuje da ya tsere sakamakon harin ƴan bindiga.Mai magana da...
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa (FRSC) a Delta a ranar Litinin din nan ta ce har yanzu ba a karbi lasisin tuki guda 7,408 da aka...
Mambobin Majalisar dokokin jihar Oyo sun tsige mataimakin gwamnan jihar, Rauf Olaniyan.Ƴan majalisar sun sauke mataimakin gwamnan ne a zaman su na yau Litinin.Jaridar Solacebase ta...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wata da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi, Opoola Mujidat a filin jirgin sama...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya amince da bayar da fili domin kafa jami’ar Alkur’ani da Musulunci a jihar.Kungiyar Atta’arif Fil-Islam Charity Organisation, mai shedikwata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sanata Ademola Adeleke, dan takarar jam’iyyar PDP murna bayan nasarar da jam’iyyar ta samu a zaben gwamnan jihar Osun da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar din nan ya ce yana fatan ganin an gudanar da zaben 2023 cikin kwanciyar hankali yayin da gwamnatinsa ke...
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), sun mamaye wasu rumfunan zabe a Ede a zaben gwamnan jihar Osun da ake yi...