Rahotonni daga jihar Biniwe, sun bayyana cewa, an gano gawarwakin mutane 5 da suka mutu sakamakon wani sabon harin da ƴan bindiga suka kai ƙaramar hukumar...
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce, masu garkuwa da mutane sun saki tsofaffin Shugabannin hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya NFF.Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya gabatar wa majalisar dattawa sunayen mutanen da ya zaɓa domin zama ministoci. Shugaban majalisar Sanata Ahmed Lawan, ne ya karanto sunayen...
Wata babbar kotu da ke birnin tarayya Abuja, ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC daga rufe yin rigistar katin zaɓe na...
A zamanta na yau Litinin, Majalisar dokokin jihar Kano ta zaɓi ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Ƙiru Alhaji Kabiru Hassan Dashi, a matsayin sabon mataimakin...
Hukumar kula da ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna KADSUBEB, ta sanar da sake korar malaman makaranta kimanin dubu biyu da ɗari uku da hamsin da bakwai.Mai...
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya bai wa ma’aikatan gwamnatin jihar hutu na tsawon sati ɗaya domin su samu damar mallakar katin zaɓe.Kwamishinan yaɗa labaran...
Allah ya yi wa tsohon gwamnan jihohin Ribas da Filato a mulkin soja Kanal Musa Sheikh Shehu mai ritaya rasuwa.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa wata majiya...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta cafke wani matashi da ake zargin yana amfani da shafukan bogi na kafafen sada zumunta domin yaudara da...
Rundunar ƴan sandan jihar Biniwe, ta cafke wasu mutane 4 bisa zarginsu da hannu wajen kai hari ƙauyen Igama na jihar. Jami’in yaɗa labaran rundunar Catherene...