Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa, NAFDAC ta sake yin gargaɗi ga ƴan Nijeriya da su dena sayen haɗe-haɗen magungunan gargajiya a gurin...
Akalla ma’aikatan hakar ma’adinai 31 ne suka mutu yayin da takwas suka bace a Sudan ranar Talata lokacin da wata ma’adanar zinare ta ruguje, in ji...
Shirye-shiryen gudanar da zabukan kananan hukumomi da aka dade ana jira a jihar Katsina ya kai ga gaci inda sama da kashi 70 cikin 100 na...
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN reshen jihar Imo ta nemi afuwar cocin Anglican kan mamaye cocin da jami’an tsaro suka yi.Shugaban kungiyar ta CAN a jihar, Reverend...
Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani direban tankar mai, Ɗahiru Aliyu, a defo ɗin NNPC da ke Hotoro, a Jihar Kano.Kakakin hukumar,...
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya buƙaci shugabannin ƙaramar hukuma da ake shirin zaɓa a jihar da su dage wajen tara kuɗin shiga domin su...
Mohammed Shehu, Mai Baiwa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Shawara kan Harkokin Jiha ya sauya sheƙa zuwa ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyar APC a Jihar Kano.Da...
Hukumar sasantawa kan Gaskiya a Gambia a ranar Juma’a ya ba da shawarar a gurfanar da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh a gaban kotun kasa da...
Dubban daruruwan mutane ne aka killace a gidajensu a arewacin kasar Sin a ranar Talata yayin da kasar ke fama da matsalar barkewar cutar numfashi ta...
Hukumomin ‘yan sanda a Ghana sun gargadi malaman addini da su auna furucinsu a lokacin sakwannin sabuwar shekara ko kuma su fuskanci hukuncin dauri na shekaru...