Wata kotu a Rasha ta ɗaure wani tsohon limamin cocin Orthodox ta addinin gargajiya na Kirista na tsawon shekaru 21 a gidan yari kan laifin cin...
Wata Babbar Kotu a Jihar Kano ta dakatar da Gwamnatin jihar gina shaguna a tsakiyar Kasuwa Wambai da ke yankin ƙaramar hukumar Birnin Kano da Kewaye.Tun...
Sojojin Najeriya sun hallaka wani kwamandan ISWAP, Modu Kime, wanda a ke kira da Abou Maryam a harin jiragen sama da su ka kaiwa ƴan ta’adda...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta kama wani matashi, mai suna Hayatu Musa, wanda ya yi ƙaryar cewa ƴan ta’adda sun yi garkuwa...
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da bayar da kwangiloli goma sha shida don farfaɗo da harkokin samar da wutar lantarki a dukkanin faɗin ƙasar nan....
Hukumar da ke kula da al’amuran ma’aikata a Jihar Kano ta sanar da korar wasu ma’aikata guda huɗu da a ka same su da takardun karatu...
Rahotanni sun bayyana cewa kimanin sama da ‘yan kasuwa 70 ne ake kyautata zayon an yi garkuwa dasu a ranar Laraba a lokacin da wasu ‘yan...
Ministar Ma’aikatar Jinkai da Cigaban Al’umma da Kare Afkuwar Bala’i a Najeriya, Sadiya Umar Farouk ta sanar da cewa gwamnatin tarayya na shirin sake ɗaukar matasa...
Babban mashawarci ga gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje akan al’amuran addinai, Ali Baba Agama Lafiya Fagge, yace dukkan gwamnonin da suka matsawa tsohon gwamnan jihar...
Hukumar Daƙile Safarar Ɗan’adam, NAPTIP ta samu danƙa wata yarinya ƴar shekara 5 da haihuwa a hannun iyayenta.Darakta-Janar ta NAPTIP, Fatima Waziri-Azi, a yayin miƙa yarinyar...