Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare mutane shida da ake zargi da hannu a kitsa juyin mulki a hannun hukumar DSS,...
Ƴan Majalisar Wakilai huɗu daga Jihar Kano sun fice daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar ADC, a wani mataki da ke nuna sauyin siyasa gabanin zaɓen 2027....
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya aike da sunan Alhaji Murtala Sule Garo zuwa Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da amincewa da shi a...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabon reshen Kwalejin ‘Yan Sanda a Erinja da ke karamar hukumar Yewa ta Kudu a Jihar Ogun,...
Tsohon Shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan, ya kare gwamnatinsa yana mai cewa ya yi iya kokarinsa lokacin da yake kan mulki, bayan sukar da tsohon mataimakin...
Babbar Kotun Jihar Kaduna ta dage sauraron hukunci kan bukatar beli da tsohon gwamna Nasir El-Rufai ya gabatar, inda ta mayar da shi zuwa makon farko...
Gwamnatin Tarayya ta shigar da kara kan wasu da ake zargi da kitsa juyin mulki domin hambarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu daga mulki. Ofishin Babban...
Hukumar NDLEA ta kama hodar iblis da aka boye a cikin kwanukan abinci a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Lagos. An gano fakiti...
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa, FRSC, reshen Jihar Ogun, ta bukaci direbobi da su rage gudu tare da yin taka-tsantsan musamman a lokacin damina domin kauce...
Kotun kolin Najeriya ta ayyana ranar 19 ga watan Afrilu, 2027 domin ci gaba da sauraron shari’ar masarautar Kano. An tsayar da ranar ne domin saurare...