Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya ce musulmi 75 ne aka kashe a hare-haren da aka kai al’ummomin Woro da Nuku. Ya bayyana cewa masu tsattsauran...
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta ce an ceto mutane 166 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su daga wasu majami’u a ƙauyen Kurmin Wali...
Hukumar kashe gobara ta Jihar Oyo ta tabbatar da mutuwar wani mutum mai shekara 30, Shina Adedeji, da kuma wani mutum mai kimanin shekara 45 a...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce rikicin siyasar da ke tsakanin Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, da Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi...
Rundunar ’yan sandan filin jirgin sama a Lagos ta kama wani matashi mai shekara 24, Precious Onudhona, bisa zargin damfara ta N48.5m, kwatankwacin dala $35,000. Rundunar...
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatar wa BBC cewa wata ƙaramar tawagar sojojin Amurka tana aiki a Najeriya, inda za su bayar da horo...
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu a ranar Talata sakamakon hare-haren ’yan bindiga da aka kai a jihohin Katsina da Kwara. Hare-haren sun janyo kone-konen...
The North West Muslim Elders Forum has called on President Bola Ahmed Tinubu to completely ignore and dismiss the recent outbursts by the President of the...
An yanke wutar lantarki a ofishin Jakadancin Najeriya dake birnin Tshwane, Afirka ta Kudu, sakamakon bashi da ake binsu kan kudin amfani da wutar.Babban jami’in birnin,...
Shugaban majalisar Iran, Masoud Pezeshkian, ya bayyana cewa ya ba da umarnin ga ministan harkokin wajen ƙasar da ya fara tattaunawa da Amurka kan shirin nukiliyar...