Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce za ta duba rikicin shugabancin jam’iyyar ADC a wani taronta da ake sa ran gudanarwa a...
Jam’iyyar PDP ta yi Allah wadai da harin da ta ce an kai wa magoya bayan ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Ibrahim...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi watsi da rahotannin da ke cewa Shugaba Bola Tinubu ba shi da cikakkiyar lafiya da zai...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi alƙawarin bayar da kyautar Naira miliyan 10 ga duk wani kansila da ya tabbatar da nasarar jam’iyyar...
Babbar Alƙaliyar Najeriya, Kudirat Kekere-Ekun, ta rantsar da alƙalai 375 da za su jagoranci kotunan sauraron ƙararrakin zaɓen shekarar 2027, tare da gargaɗin kada su bari...
Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APM, Seyi Makinde, ya shawarci magoya bayansa da su karɓi kuɗin da ’yan siyasa ke ba...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Haruna Dangyatin, ya bayyana cewa wajibi ne al’ummar jihar su zaɓi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Ya bayyana hakan...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya bayyana adadin ’yan Nijeriya da gwamnatinsa ta fitar daga...
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi masa alkawarin ba shi tikitin takarar...
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa da gwamnatinsa ba ta cire tallafin man fetur ba a lokacin da ta karɓi mulki, da darajar Naira...