Gwamnatin Najeriya ta amince da biyan ma’aikata alawus na sufuri na Naira 70,000 duk wata, na tsawon watanni shida, daga watan Nuwamba 2026, domin rage raɗaɗin...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya jaddada aniyarsa ta kare takarar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2027, yana mai cewa zai iya sadaukar da rayuwarsa...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi barazanar korar duk wani jami’in siyasa ko ɗan jam’iyya da aka kama yana sayar da kayan tallafin ƙarfafa tattalin...
Cibiyar Yaƙi da Yaɗuwar Cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta ce za a iya ɗage babban zaɓen 2027 idan cutar Ebola ta cigaba da yaɗuwa a ƙasar...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta yanke hukunci kan makomar Isa Pantami, Aminu Abdussalam Gwarzo, Ladi Adebutu da wasu ’yan takara a...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya zargi ‘yan adawa da gwamnatocin da suka gabata da haddasa yunwa da talauci da ‘yan Najeriya ke fuskanta, yana mai...
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce da ba don taimakon Shugaba Bola Tinubu ba, marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ba zai samu nasarar shugabancin...
Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Malam Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce shi ba ɗan siyasa ba ne kuma ba zai yi wa wani...
Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Abdulaziz Abdulaziz, ya ce shugaban ya cancanci samun wa’adi...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Nijeriya (FRSC) ta hana jami’anta raka ’yan siyasa yayin gangamin yakin neman zaɓen 2027.Hukumar ta kuma gargadi jami’anta da kada su yi...