Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi gargadin cewa talauci na iya ƙara ta’azzara a Arewa tare da samun koma baya a wasu...
Makonni biyu bayan da ‘yan bindiga suka sace limaman Juma’a biyar a Jihar Zamfara, har yanzu ba a san inda suke ba. An sace su ne...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce jam’iyyun ADC da NDC ba su zama barazana ga APC a zaɓen 2027 ba. Ya bayyana...
Daga Sani Gazas Chinade DamaturuMataimakin Gwamnan Jihar Yobe, Hon. Idi Barde Gubana, ya yaba wa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Yobe (SIEC) saboda yadda...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya ce gwamnatinsa na gyara kura-kurai da kuma damar da gwamnatocin baya suka rasa, domin kawo ci gaba a kasar.Tinubu ya bayyana...
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Gombe ta sanar da cewa za a sake gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar gwamnan jihar, bayan Kotun Tarayya da ke...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Peter Obi, ya yi watsi da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen da ƙungiyar Obi-Kwankwaso Movement (OK Movement)...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya naɗa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a matsayin mataimakin shugaban Kwamitin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta umarci Jam’iyyar PDP da ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani domin tantance ɗan takararta na gwamnan Jihar Gombe.Mai...
Tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce tsare-tsaren Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ga Nijeriya sun fi na duk wani shugaban ƙasa da ya taɓa...