Ɗan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa zai tabbatar da tura kuɗaɗen da aka ware wa ƙananan hukumomi kai...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a yankin ƙauyen Beli da ke kusa da garin Zarewa a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano, inda suka kashe...
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe shugaban jam’iyyar APC na mazabar Rantan da ke ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano, Alhaji...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu kan tafiyarsa Turai domin hutun makonni uku. Ya ce bai dace shugaban...
Gwamnonin jam’iyyar APC sun sha alwashin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu a jihohinsu a zaɓen 2027. Gwamnan Imo kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin, Hope Uzodinma, ne...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba ta karɓi wani sabon bashi ba tun bayan da ya hau mulki a shekarar 2023, duk da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya ce zai kawo ƙarshen matsalar tsaro a Najeriya cikin shekara guda da hawansa mulki, idan ya...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya sha alwashin sake buɗe iyakokin Najeriya idan ya samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce a ranar Asabar, 29 ga Agusta, 2026, za ta wallafa jerin sunayen ‘yan takarar da jam’iyyun...
Bayanan da jaridar PUNCH ta tattara daga rahotannin aiwatar da kasafin kuɗin jihohi sun nuna cewa Gwamnatin Jihar Kano ta kashe kusan Naira biliyan 26.5 wajen...