Kungiyar Kwankwasiyya ta zargi gwamnatin jihar Kano, da muzgunawa ƴan adawa, tare da kawo cikas ga ayyukan raya kasa da ‘yan majalisar da ba sa goyon...
Jam’iyyar hamayya ta African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da hannu a taɓarɓarewar tattalin arzikin Najeriya, sakamakon tashin farashin man fetur da...
Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC a 2027, Abdulaziz Yari, ya ce babu wani dalilin da zai sa yankin Arewa ya ƙi goyon bayan...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta musanta batun goyon bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027, a cewarta ƙungiyar ba ta siyasa ba ce.Shugaban ASUU...
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya ƙalubalanci gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta fito ta bayyana yadda aka yi amfani da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore, ya yi alkawarin mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa Naira 500,000 a duk wata...
Rundunar sojin Nijeriya ta tabbatar da sace wasu malaman addinin Musulunci shida a jihar Zamfara. An ce lamarin ya faru ne ranar Asabar, bayan limaman sun...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce babu gudu ba ja da baya kan batun komawa tsarin tallafin man fetur da aka cire, tana mai cewa dawo da...
Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta ce za ta tara kuɗin gudanar da yaƙin neman zaɓenta na 2027 ne ta hanyar gudummawar talakawan Najeriya, maimakon dogaro...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya yi alkawarin bai wa kowane babba ɗan ƙasar Amurka dala 5,000, idan jam’iyyar Republican ta samu rinjaye a Majalisar Wakilai da...