Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Tinubu ya fi dukkan shugabannin Najeriya da aka zaɓa bisa...
Jam’iyyar APC ta musanta rahotannin da ke cewa ta janye jerin sunayen mambobin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu na 2027 domin sake dubawa....
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya ce sake dawo da tallafin man fetur zai iya mayar da Nijeriya cikin matsalolin tattalin...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta cika alƙawuran da ta ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓen 2023, yana mai cewa ƙasar na dab da...
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba dole sai yana da matsayi a kwamitin yakin neman zaben APC ba, sannan zai yi aiki domin ganin Shugaba...
Malaman addinin Musulunci da shugabannin addini sama da 500 daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya da Abuja sun bayyana goyon bayansu ga tazarcen Shugaban Ƙasa Bola...
Shugaba Bola Tinubu ya ce alƙawarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi na dawo da tallafin man fetur idan ya lashe...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Yiwa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayar da umarnin janye ƙarar da hukumar ta shigar kan Maryam Isah...
Shugaban jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya ce Shugaba Bola Tinubu zai iya shan kaye kafin karfe 4 na yammacin ranar zaɓe, idan...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya yi alkawarin mayar da tallafin man fetur idan ya lashe zaɓen shugaban ƙasa...