Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru 74 a duniya. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa...
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya miƙa takardar murabus daga mukaminsa, a wani mataki da ta ce an ɗauka domin tabbatar...
Shugaba Bola Tinubu tare da ministocinsa da gwamnonin jihohi 32 da kuma delegates 8,453 daga sassan Najeriya sun isa Abuja domin halartar babban taron jam’iyyar APC...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci dukkan jami’an gwamnati da ke da niyyar tsayawa takara a zaben 2026 da su yi murabus daga mukamansu. Wannan na kunshe...
Kungiyoyin goyon bayan jam’iyyar APC guda dubu ɗaya da ɗari biyar (1,500) da aka yi wa rajista sun amince da marawa shirin Renewed Hope Network (TRN)...
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya, , ya bayyana cewa ƙasar na samun ci gaba a ƙarƙashin jagorancin Shugaba . Ya faɗi haka ne bayan wata ziyara da...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sanya 1 ga Afrilu 2026 domin sake gurfanar da tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido tare da ‘ya’yansa biyu,...
Sanatan da ke wakiltar Sokoto ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Aminu Waziri Tambuwal, ya yi murabus daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tare da sauya...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Shugaban Ma’aikatan Jihar, Abdullahi Musa, daga mukaminsa nan take. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai...
Gwamnatin Iran ta bayyana cewa mutane 1,332 ne suka mutu tun bayan fara yaƙin da ƙasar ke yi da United States da kuma Israel.Rahotanni sun nuna...