Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu Muazu, ya bayyana kwarin guiwar jam’iyyar PDP, kan dan takarar shugaban kasa a zaben 2023.Babangida yace Atiku ya kamata ya...
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya sha alwashin cewa al’ummar jihar ba za su kaɗa kuri’unsu ga ƴan siyasar da ba su da alaka da jihar.Tsohon...
Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Shuaibu Babas, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP.Shuaibu Babas mai wakiltar mazabar Fufore/Gurin a majalisar ya fice daga...
Jam’iyyar APC da dan takararta a zaben gwamnan jihar Osun da aka a yi ranar 16 ga watan Yuli, Gboyega Oyetola, sun shigar da kara a...
Ya zama wajibi mu lashe zaben Shugaban Kasa, Gwamnoni, Da Dukkannin Zabukan 2023—Shugaban Jam’iyar APCShugaban jam’iyar APC na kasa Abdullahi Adamu ya bayyana cewa, ya zama...
Tsohon mataimakin gwamna a tsohuwar gwamnatin APC a jihar Bauchi, Audu Sule Katagum tare da kwamishinoni da wasu mukarrabansa, sun ziyarci gwamna Bala Mohammed a gidan...
A kokarin sulhunta dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a 2023, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike kwamitin amintattu...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abfullahi Adamu ya shaida wa ’yan jam’iyyar cewa Abuja ba kamar karamar hukumar Abia ba ce, kuma kada wani ya zo...
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja tana neman ta haramtawa gwamna Mohammed Inuwa Yahaya na jihar...
Daraktan shiyyar Arewa Maso Yamma na ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Bola Ahmed Tinubu watau APC Media Mobilization for Bola Ahmed Tinubu, Ambasada Aminu Nuruddeen ya ce,...