Majalisar dokokin Kano ta tantance tare da amincewa da nadin Aminu Ibrahim Tsanyawa, a matsayin kwamishina kuma mamba a majalisar zartaswa ta jihar Kano.Majalisar ta amince...
Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna Yusuf Zailani ya musanta labarin dake cewa ‘yan majalisar jihar sun fara wani yunkurin tsige gwamna Nasir El-Rufai kan zargin cin...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Asabar ya nemi bayyana dalilin da ya sa ya gana da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola...
Jam’iyyar APC reshen jihar Sokoto, ta bukaci gwamnatin jihar da ta dakatar da shirin mikawa kananan ma’aikata albashi daga ma’aikatar kananan hukumomi zuwa kananan hukumomi.Shugaban jam’iyyar...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin kawo karshen matsalar wutar lantarki da Najeriya ke fama da ita idan aka ba...
An kammala duk wani shirin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara Maiduguri ranar Alhamis.Kamfanin dillancin labarai na Kasa (NAN) ya ruwaito cewa ziyarar ita...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Wakilin Kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum ya samu kyautar kasancewa gwarzon dan majalisa kuma guda cikin...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Birnin Kano watau KMC Sha’aban Ibrahim Sharada, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa ADP.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa...
Babbar majalisar da ke yanke hukunci kan tsarin siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, majalisar tuntuba ta Shura, ta yi watsi da rade-radin yunkurin da jam’iyyar PDP ta...
Gwamnoni za su gana da Buhari kan taɓarɓarewar tattalin arziki, da rashin tsaroA bisa fargabar tabarbarewar tattalin arzikin da kasar nan ke ciki, Gwamnoni 36 za...